Services

Madinah Islamic Medicine provides health tips, home remedies (in Hausa language & English). We sell safe and effective herbal products from Arab-Islamic Traditional Medicine, Chinese Traditional Medicine  , African Traditional Medicine  & Ayurvedic medicine etc. 

Short description of our business: Alternative medical practice, general merchandise/trading , general contracts.

5 comments:

  1. Assalamu alaikum
    Dan Allah mace mai ciki zata iya cin kaza wadda aka hadata da maganin mata
    Kuma mene dalili
    Nagode

    ReplyDelete
  2. A nawa ra'ayin, zata iya amman da sharad'i
    1-idan cikin nata ya girma (wata hudu and above) domin abubuwa da dama sukan wa ciki illa idan yana qarami
    2-idan bata iya gamsar da mijinta.... ko bata samun isashshiyar shaawa... zata iya

    ReplyDelete
  3. Salam Alaikum Dun Allah ina neman sanin wata Itachiya da ake kiranta (Sajaya)?? memene sunanta da Turanci ko zaimin saukin saninta. ko kuna saida Garinta?.

    ReplyDelete
  4. Salamu Alaikum, Dan Allah ayi min bayani ina zan samu garin PLASKO.

    ReplyDelete