Wednesday 5 June 2013

SIRRIKAN LAFIYAYYAR RAYUWA GUDA 10

1. Ci nama kadan kaci ganye da yawa. 2. Ci gishiri kadan ka sha ma'u khal. 3. Ci abinci kadan kasha ruwa da yawa. 4. Sikari kadan 'ya'yan itatuwa da yawa. 5. Ci abinci kadan ka tamna shi da yawa. 6. Rage zari kayi sadaka da yawa. 7. Rage yawan damuwa kayi bacci da yawa. 8. Rage gaggawa kayi hakuri da yawa. 9. Rage yawan tukin mota ko mashin yi tafiya a kasa da yawa. 10. Rage yawan fushi kayi dariya.

----------
Sent from my Nokia Phone