Monday, 3 April 2023

Abubuwa 8 da Zasu Faru a Jikin Mutum Idan Ya Daina Shan Sugar na Tsawon Sati 2



Shin ko kasan cewa rage yawan shan sinadarin sugar da kayan zaqi na abinci zaya iya inganta lafiyarka sosai?  Babu kokwanto bincike ya na nuna cewa barin shan sugar da duk kanin sauran kayan zaqi na abinci na tsawon sati 2 kacal zaya iya kawo sauyi a jikin 'dan Adam mai amfani ga lafiya matuka. Sinadarin sugar ne ke bayar da makamashin kuzari a jikin 'dan Adam, saidai Kuma idan sugar yayi yawa a jikin mutum yakan jawo wasu matsalolin lafiya a jikin mutum, kamar su ciwon sugar, qiba, ciwon zuciya, hawan jini, rubewar hakori, kurajen fuska (pimples) da matsalolin fata, ciwon jiki da gabbai , matsalolin rike abu a kwalwa kamar karatu, ciwon damuwa, da wasu nau'in ciwon cancer, matsalolin narkewar abinci a ciki da gyatsa, raguwar karfin karkuwar jiki da sauransu. Idan ka daina shan sinadarin zaqi na sugar da kayan abinci masu zaqin na sati 2 kacal zaka SHA MAMAKIN wadannan abubuwan da zasu faru dakai:


1. Zaka daina sha'awar sugan ma gaba daya. Domin dama sugar sinadarin zaqi ne tamkar magani da yake sanya addiction saboda kwalwa na son dandanonsa.


2. Zaka daina yawan jin yunwa sakamakon barin shan sugar. Sugar sinadari ne da yake sanya jin yunwa a jiki.


3. 'Karancin gajiyar jiki.


4. Rage 'kiba.


5. Samun natsuwa da kwanciyar hankalin kwalwa. Zaka samu maida da hankali da lura akan abubuwa saboda da daidaituwar ranka da samun isasshen bacci.


6.'Karancin gajiyar jiki.


7. Gyara fata tayi kyau da kyallin lafiya.


8. Karuwar sha'awa da lafiyar jima'i. Ga namiji, zaka samu karfi, dadewar yin jima'i tamkar kasha maganin maza. 


Ga mai bukatar maganin rage zaqi a jiki domin inganta lafiyarka sai ya tuntu6e mu:


WhatsApp: 08084028794

Email: madinahislamicmed@gmail.com


What Happens to Your Body if You Avoid Sugar for Two Weeks? Health Benefits You Should Know!


Are you attempting to gain control over your body and improve your general health? Go two weeks without sugar and sugary foods and notice the difference!


The following are a few health benefits you can anticipate:


1. Decrease in inflammation

2. A better digestion

3. Improved cognitive performance

4. Lessening of the risk of diabetes and heart disease 

5. Clearer skin

6. Higher level of rest

7. Enhanced immunity

8. Better sexual wellness


It's true what you just read! If you cut off sugar from your diet for even two weeks, your sexual health will improve. Erectile dysfunction and other problems with sexual performance have been linked to sugar.


If you're looking to reduce your sugar intake but don't know how to start, our herbs can help. Our natural herbs can reduce sugar cravings, balance blood sugar levels, and promote overall health. Try them out and experience the benefits for yourself! 

WhatsApp: +2348084028794
Email: madinahislamicmed@gmail.com 

No comments:

Post a Comment