Salam,
Abincin tunani shine ilimi, abincin ruhi shine kwanciyar hankali, abincin zuciya farin ciki, abincin sha'awa biyan bukata. Biyan bukatar jima'i tsakanin ma'aura na fuskantar 'kalubale da barazana ga wasu ma'auratan da dama. Shin kokasan cewa rashin biyan bukatar iyalinka zai iya haddasa maku matsaloli munana?
Wasu masana a wata cibiyar bincike ta kimiyya dake Amurka sun gano cewa: Biyan bukatar namiji da mace wajen jima'i yasha banban ta fuskar tsawon lokaci. Kashi 68 cikin 100 na mata suna bukatar minti 8 su biya bukatarsu da mazajensu, haka kuma, kashi 45 na wasu matan na bukatar minti 12 yayin saduwa. Abin mamaki shine, kashi 75 na wasu maza na kasa jurewa su tsawaita lokacin biyan bukatarsu zuwa minti 3 ko 6, sabanin lokacinda wasu matan ke bukata don biyan bukatarsu. (Qinghai Province Xining City Ailida Biotechnology Company's research information, 2012)
Haryanzu dai babu wani sahihin bayani ko dalili dake bayyana dalilin wannan matsala, saidai wasu bayanai akan dalilan dake iya bada haske gameda matsalar saurin kawowa ga wasu mazan (premature ejaculation). Sune kamar haka:
1. Matsalar rashin karfin ' da namiji (erectile dysfunction).
2. Yanayin halittar wasu mazajen.
3. Samuwar hadari (accident) wanda zai iya shafar al'aurar mutum.
4. Shaye-shayen magungunan 'da'a da wasu mata keyi barkatai (yana shafar mazajen su).
5. Cututtuka (masu shafar lafiyar jima'i).
6. Yawan damuwa.
7. Istimina'i da gaggawa ( quick masturbation) da wasu matasa keyi tun suna yara kafin suyi aure(wasa da al'aura). Yana shafar lafiyarsu.
8. Gado daga wajen mahaifan mutum (inherited traits).
9. 'Kagarar yin jima'i.
10. Rashin wasanni tsakanin ma'aurata kafin saduwa (ta yanda macen zata iya fara biyan bukatar tad a wuri).
Muna da shawarwari masu inganci na 'kwararru da magunguna domin magance wannan matsala. Akasari ma, munfi bada shawarwari akan wannan matsala. Idan kasan kanada daya daga cikin wadannan matsaloli toh ka garzaya zuwa asibiti kaga likita domin neman lafiyarka da kuma shawarwarinsa. Zaka iya tura mana da sako (cikin sirri) ta wannan adireshin E-MAIL: madinahislamicmed@gmail.com domin neman shawara ko kuma gyara akan bayanan nan da suka gabata. Mun gode. Allah ya taimaka.
|
Thursday, 4 July 2013
KALUBALE GA MA’AURATA - KASHI NA 1
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Thank you very much for keep this information.
ReplyDeletebiotechnology company
I'm really happy because this's today's challenges to us. I'm among those who will indeed seek an advise from you. I wish all the best & Allah's guidance. Thanks so much!
ReplyDeleteThanks madinah Islamic Medic
ReplyDeleteÏ release before two minute becouse ï mastubate before ï marriage ineed advice
ReplyDeleteThanks. Very much for your advice
ReplyDeleteI release before 2 mint
ReplyDeleteBecause I mastubate be 4
I marriage I need advice plc
I release before 2 mint
ReplyDeleteBecause I mastubate be 4
I marriage I need advice plc
I release before 2 mint
ReplyDeleteBecause I mastubate be 4
I marriage I need advice plc
Toni inada matsalar saurin kawowa amma nayi magani amma baiyiba
ReplyDeleteIna da bukatar temakon nagani ina da matsa ta
ReplyDeleteIna kankancewan gaba kaman nayaro
ReplyDeleteI have this problems, pls help me.
ReplyDeleteI have this problems, pls help me.
ReplyDeleteI have this problems, pls help me.
ReplyDeleteSlm Dan Allah taimako nake nema wa mijina yanada saurin kawowa nikuma alocaci nawa shawa yake taso min kuma Ina shiga masala kawane locacin Kuma banason na rabuwa dashi shiyasa ku taimaka kaji
ReplyDeleteKusan matsalar tatafi faruwa kenan inna saurin kawowa innabukatar magani da xandaina
ReplyDeleteGood
ReplyDeletehow to make my dick bigger and longer
ReplyDeleteAllah ya saka da alkairi
ReplyDeleteAllah yatemaka
ReplyDeleteSlm kusan duk irin Larurar takefaruwa kenan yanxu yakamata asan menene mafita mafi akasari kowa abinda yake fadamiku kenan
ReplyDeleteDakyau
ReplyDeleteWe
ReplyDeleteSlm agaskiya matsalata shine innada saurin inzali Inna bukatan temako don allah.
ReplyDeleteMatsalata kawowa da wuri dun Allah Ina neman taimakonku
ReplyDeleteMiye maganin karfin maza
ReplyDeleteMiye maganin karfin maza
ReplyDelete